Data

Kalmar Data tana nufin dukkan kayan aikin da ake shigarwa da kwamfuta a matakin farko domin sarrafasu zuwa yadda ake so su kasance domin amfani dasu a fannoni daban-daban. Akn dauki data a matsayin wani abu da bashi da cikakkiyar ma’ana ko amfani, har sai an sarraf shi daga bisani ya zama mai amfani ko ma’ana a kowanne tsari.

Data kamar danyen abinci a lokacin da ake jin yunwa, wato danyen abinci kamar shinkafa baza tayi maganin yunwa ba a wannan lokacin, har sai an dafata anyi mata hadi sannan ta zata ciyu a matsayin abinci.

About Author /

Ku Fadi Ra'ayin Ku

Start typing and press Enter to search