21 C
Kano
Thursday, October 22, 2020

Google

Shahararren Kamfanin Fasahar Intanet na kasar Amurka (Google). Gooogle ya kasance mafi yawan sassa, da aikace-aikacen intanet da sauran aiyuka makantan haka. Aiyukan google sun hada da; Fasahar tallace-tallace a intanet (online adverts tech.), Rariyar bincike (search engine), fasahar sarrafawa da ajiya a tsarin cloud (cloud Computing), manhajoji da kuma sassan na’urori (Software da Hardware).

Daga cikin aiyukan da al’umma ke amfana daga kamfanin google sun hada da;

 • Search Engine: Ana amafani da ita wajan bincike a shafukan intanet
 • Google Docs, sheet and Slides: Wannan ana amfani dasu wajan gudanar da aiyukan ofis da da kuma tsara lacca da sauran su…
 • Gmail: tsari rubutawa, aikawa da karbar sakonni a zamanance wanda ya maye gurbin post office box.
 • Calendar: Kwanakin wata, na shekaru
 • Drive: Ma’adana, ma ajiya ta tsarin yanar gizo.
 • Duo
 • Hangout
 • Translation
 • Maps
 • Chrome
 • Photos
 • da sauran su…