17 C
Kano
Sunday, November 29, 2020

Keyboard

Keyboard yana daya daga cikin sassan Kwamfuta da dange-dangen ta masu muhimmanci kasancewar sa gaba ko allo da ake amfani dashi wajan tsara rubutu. Yana dauke da haruffa, lambobi da kuma alamomi domin domin gudanar da aiki da kuma sarrafa ita na’urar Kwamfuta.

error: Alert: Content is protected !!