21 C
Kano
Thursday, October 22, 2020

Memory

Wannan yana daga cikin sassan kwamfuta, wadanda suke aiki a matsayin rumbu ko ma’adanar aiyukan kwamfuta. Kuma sun kasu nau’i-nau’i bisa yadda kowannen su ke gudanar da aikin sa. Akwai masu adana kayan aiki na takaitaccen lokaci (temporary), akwai masu dana kaya har abada (Permanent). Sannan akwai wadanda ba’a iya goge dukkanin abubuwan da aka adana a ciki (ROM).

Hasali wannan sassa yan daga cikin sassan da dole sai dashi na’ura zata yi aiki wato (RAM). Kuma ya kasance rumbun aiki. Duka aiyukan da akeyi a kwamfuta a cikinsa akeyi.