19 C
Kano
Sunday, November 29, 2020

Printer

Wannan kalma tana bayyana mutum ko wani abu da aikinsa ya zama buga takarda a a matakin kasuwanci. ko kuma na’ura wadda ake amfani da ita wajan buga rubutu a takarda, ko buga hoto a kati da sauran su…

Sannan kuma wannan na’ura ta kasance daya daga cikin sassan kwamfuta wadda ake amfani da ita wajan fitar da sakamakon aiki a  takarda.

error: Alert: Content is protected !!