32 C
Kano
Saturday, November 28, 2020

RAM

Wannan daya ne daga cikin sassan dake amfani wajan adana aiyuka a lokacin da ake gudanar da aikin. Shine rumbun da kwamfuta tafi bukata ya kasance a wadace. Kuma duk aiyukan da akeyi a kwamfuta  acikinsa akeyi. Cikakken sunan sa shine ‘Random Access Memory’.

Yana iya adana (saving) aiki lokacinda na’ura take a kunne, amma da zarar an kashe ta komai na cikinsa ya bata. Saboda haka yake a matsayin ma’adana ko rumbu na wicin gadi.

error: Alert: Content is protected !!