19 C
Kano
Sunday, November 29, 2020

Server

Wannan kalma tana bayyana babbar na’urar kwamfuta ko babbar manhaja da a kowanne lokaci take jiran kananan na’urori (Client Computers) da su nemi wani abu daga gareta (kayan aiki) da sauran al’amura wadanda za’aiya tarayya wajan amfani da su. Za mu iya kiran ta da babban rumbun adana aiyuka. Zata iya kasancewa a intanet, kuma za iya girke ta a office ko a kebantaccen daki na musamman.

error: Alert: Content is protected !!