21 C
Kano
Thursday, October 22, 2020

Software

Kalmar Software tana nufin dukkanin sassan na’urar kwamfuta da muke iya gani, muke aiki da su amma baza mu iya taba su ko rikewa da hannun mu ba. Ko kuma dukkan umarnin da ake amafani dashi wajan sarrafa na’urar kwamfuta da dange-dangenta. Software da harshen Hausa shine Manhaja.