Connect with us

Fasaha

An kirkiro manhajar kallon fina-finan Hausa

Published

on

kallo
An kirkiro manhajar kallon fina-finan Hausa

Hajiya Maijidda Shehu Modibbo ta kirkiri wata manhaja da ke dauke da fina-fina da wakokin Hausa da ake kira Kallo.

Ta ce makasudin da yasa ta kirkiri manhajar shi ne shigowan fasaha da ya sa kowa na dauke da waya, babu masu amfani da cd ko kaset.

Ta kara da cewa akwa ma’abotan kallon fina-finan Hausa da dama a fadin duniya, hakan ya sa ta yi tunanin fara wannan dandali.

Tushen Labari…

Continue Reading
Click to comment

Ku Fadi Ra'ayin Ku