33 C
Kano
Thursday, October 22, 2020

An yiwa Manyan Kamfanonin Amurka Tambayoyi

Mafi Shahara

Shugabannin manyan kamfanonin fasaha na Amurka guda hudu – wato Apple, Amazon, Facebook, da Google – sun fuskanci tambayoyi daga ‘yan majalisar dokokin Amurka a jiya Laraba, game da yadda suke amfani da karfin kasuwancinsu. Babban shugaban kamfanin Amazon Jeff Bezos, ya kare ayyukan kasuwancin…

Source

Karin Wasu

Sababbin Wallafa