32 C
Kano
Saturday, November 28, 2020

CATEGORY

Fasaha

[Corona Virus] Wasu Matasa a Najeriya Sun Gyara Na’urar Ventilator

A kokarin neman hanyoyin yaki da cutar coronavirus mai shake numfashin bil'adama da ta zama annoba a duniya, wasu matasa biyu a jihar Filato sun gyara wasu na’urorin taimaka wa marasa lafiya shakar numfashi da ake kira Ventilator da turanci, a asibitin kwararru dake jami’ar tarayya a birnin... Source

An yiwa Manyan Kamfanonin Amurka Tambayoyi

Shugabannin manyan kamfanonin fasaha na Amurka guda hudu – wato Apple, Amazon, Facebook, da Google - sun fuskanci tambayoyi daga 'yan majalisar dokokin Amurka a jiya Laraba, game da yadda suke amfani da karfin kasuwancinsu. Babban shugaban kamfanin Amazon Jeff Bezos, ya kare ayyukan kasuwancin... Source

Sababbin Wallafa

error: Alert: Content is protected !!