Connect with us

Featured

Cikin Minti 5 na rasa damar zama Hamshakin Attajiri

Published

on

squid coin
Cikin Minti 5 na rasa damar zama Hamshakin Attajiti

Ya ce yayi babbar asara a lokacin da darajar kudin Internet na SQUID COIN ta fadi kasa warwas, hakazalika an yashe asusunsa karaf duk a cikin minti 5 da yake ganin yaci rabin hanyrasa ta zamowa hamshakin attajiri.

Ya kuma bayyana cewa ba zai iya fitowa fili ya bayyana kansa ba saboda tsoron kada a yi masa dariya saboda tun farko an gargade shi da saka hannun jari a kudin Internet na Squid Coin.

 A matsayin sa na mai saka hannun jari na cryptocurrency ya bayyana wannan labari da taken yadda ya sake zama matalauci a cikin ƙasa da mintuna 5 da zama mai arziki.

Cigaban Labari…

Continue Reading
Click to comment

Ku Fadi Ra'ayin Ku