Connect with us

Fasaha

Covid-19: Hanyar Magance Kutse a shafukan Zumunta

Published

on

hanyar magnace kutse

Hanyoyin Magance Kutse a WhatsApp da sauran shafukan Zumunta, kamar su facebook, twitter, instagram, Linkedin da sauran su… Duba da muhimmancin su ga rayuwar al’umma wajan gudanar da harkokin yau da kullum.

Matsalar kutse kullum kara ta’azzara ta ke a shafukan Intanet da manhajoji. Musamman a wannan lokaci na annobar corona da tayi sanadiyyar dakatar da dukkan wata mu’amala ta cudanya tsakanin al’umma.

Saboda haka bukatar amfani da intanet ta karu a kowanne bigire domin samun damar cigaba da aiwatar da dukkan al’amuran da aka saba na rayuwa. tuntuni fsaha ta yi tanadi akan yadda za’a gudanar da kowanne irin aiki daga gida ba tare da an yi tattaki ko keta hazo domin cimma buri a rayuwa ba. dan haka akwai bukatar tsaurara matakan tsaro domin killace dukkan sirri a lokacin sadarwa.

dangane da haka na tsakuro muku daga cikin wannan shafi domin samun karin fahimta akan yadda mutum zai yi kokari wajan yin katangar karfe tsakanin nagari da mugu. Saboda haka ga wadannan rububce-rubuce har guda biyu domin kowa ya amfana

  1. YADDA AKE MAGANCE KUTSE A SHAFIN INTANET
  2. YADDA AKE KADDAMAR DA MATAKIN TSARO NA 2 FACTOR AUTHENTICATION A SHAFUKAN ZUMUNTA

Da fatan Allah ya amfanar damu baki daya.