Kimiyya
Duniyoyi Biyu Za su Haɗu da Juna
Published
2 years agoon

Duniyoyi Biyu (Jupiter da Saturn) Za su Haɗu da Juna a Wannan Watan
Tabbas ba kowa ne yake ƙaunar shekarar 2020 ba.
Amma a yaren masana ilimin taurari, shekarar na sauya kanta, watan Disamba ya zo da wani yanayi mai kyau ga sararin samaniya da za ka iya kalla daga cikin gidanka, ba tare da amfani da abin hangen nesa ba ko kuma wata na’ura.
Duniyoyi biyu sun narke sun zama ɗaya, wani irin yanayi mai kamar zubar ruwa, da kuma yadda ake samun kusufin rana… babu abin da kake buƙata sai sararin samaniya wanda yake tas, abin da zai samar da kariya ga idanu, tare da wasu abubuwan burgewa da ake gani.

Continue Reading
Click to comment