Connect with us

Fasaha

Kalaman minstan sadarwa na kasa ya sha banban da na mai baiwa Shugaban Kasa shawara kan Tsaron Kasa.

Published

on

Kalaman minstan sadarwa na kasa ya sha banban da na mai baiwa Shugaban Kasa shawara kan Tsaron Kasa.

Kalaman minstan sadarwa Pantami ya sha banban da na Ofishin Mai baiwa Shugaban Kasa shawara kan Tsaron Kasa.

Darakta Bala Fakandu na ofishin da Pantami sun bayyana ra’ayoyin nasu ne a Abuja a zaman sauraron hujjoji a kan matsayar fasahar 5G wanda kwamitin Majalisar Dattawa mai jibintar lamarin Sadarwa da Kimiya da Fasaha da Kuma Harkokin Lafiya da Yaduwar Cututtuka ya shirya.

Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Ahmed Lawan, ya ce za su amince da Fasahar 5G a Najeriya da zarar mahukunta sun tabbatar da amincinta ta fuskar tsaro da lafiyar al’umma.

Ana ci gaba da ce-ce-ku-ce a kan Fasahar 5G, inda wasu ke hasashen tana da alaka da yaduwar cututtuka musamman cutar Coronavirus.

Continue Reading
Click to comment

Ku Fadi Ra'ayin Ku