Connect with us

Kasance cikin tsarin sauraren shirin mu na rediyo

Idan akayi subscribe da tsarin podcast (Shirin Duniyar Fasaha na Radio), za’a dinga samun sababbin shirye-shiryen a na’urorin ku (kwamfuta ko waya). Dan haka mutum zai iya zabar tsarin da yafi dacewa da bukatar sa.

[powerpress_subscribe]

Samfurin Wayoyi (iPhone, Android, da Windows Phones)

Domin shiga wannan tsari, sai a danna alamar “Subscribe” daga sama.