Connect with us

Labari

Kasashen China da Rasha na shirin gina tasha a duniyar wata

Published

on

kasashen china da rasha na shirin da gina tasha a duniyar wata

Kasashen China da Rasha na shirin da gina tasha a duniyar wata

Hukumar binciken sararin samaniya ta Rasha ta ce ta sanya hannu kan wata yarjejeniya da takwararta ta China don samar da cibiyoyin bincike a sararin duniyar wata.

Wata sanarwa daga hukumomin ƙasashen biyu ta ce sauran kasashen duniya ma na iya amfani da cibiyoyin binciken.

Wannan na zuwa ne a yayin da Rasha ke shirin yin bikin shekara 60 da ta fara tura mutum duniyar wata.

Tashar ƙasa da ƙasar ta duniyar wata za ta gudanar da jerin bincike kan watan, a cewar sanarwar.

Continue Reading
Click to comment

Ku Fadi Ra'ayin Ku