Connect with us

Featured

Kimiyya: Yawon shakatawa a sararin samaniya

Published

on

yawon shakatawa a sararin samaniya

Kusan mutum 600 ne suka je sararin samaniya cikin shekaru 60. Dukkansu kwararun masana sararin samaniya ne, sai shida kadai daga ciki ne hamshakan masu kudi.

A yanzu kuma masu yawon shakatawa na tunkarar sararin samaniyar.

Shugaban kamfanin Amazon Jeff Bezos, da shugaban kamfanin jirgin sama na Virgin Atlantic Sir Richard Branson da shugaban kamfanin TeslaElon Musk, sun samar da kamfaninsu da za ka iya biyan kudi mai tsoka domin zuwa shakatawa.

Cigaban Labari…

Continue Reading
Click to comment

Ku Fadi Ra'ayin Ku