Connect with us

Labari

Sabon labari akan manhajar SAFE DM

Published

on

manhajar tace hotunan tsiraici

Barkan mu da warhaka. Dangane da labarin sabuwar manhajar da aka wallafa a shafin Duniyar Fasaha Online, yanzu haka ana iya samun damar amfani da wannan manhaja a shafin Twitter bayan an ziyarci shafin manhajar a SAFE DM za’ayi rijista da adreshin email.

Amma a halin yanzu akan shafin twitter ta ke aiki. Dan haka amfani da shi a a halin yanzu sai masu shafin twitter.

Ga shafin www.safedm.com

Continue Reading