Connect with us

Featured

Shafin Twitter zai dawo aiki a Najeriya

Published

on

shafin twitter zai dawo aiki a najeriya
Shafin Twitter zai dawo aiki a Najeriya

A daren yau ake sa ran cewa shafin sada zumunta na twitter zai dawo aiki a Najeriya bayan cika ka’idojin da aka gindayawa shafin na Twitter.

Hakan na ƙunshe cikin watasanarwa mai sanye da sa hannun shugaban hukumar NITDA bayan sahalewa daga ministan sadarwa Isah Ali Pantami.

Shafin Twitter zai dawo aiki daga ƙarfe 12:00am na daren yau wayewar Alhamis.An rufe shafin twitter a Najeriya bayan gwamnatin ƙasar ta yi zargin shafin na taimaka wa wajen haifar da fitina a ƙasar.

Continue Reading
Click to comment

Ku Fadi Ra'ayin Ku